Monday, 27 November 2017

Shugaba Buhari ya kaddamar da kwamiti kan karin albashi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin da zai yi nazari akan yanda za'a karawa ma'aikata albashi a yau, Ma'aikatan dai sun ta sa rai cewa shugaban zai waiwayi batun karin Albashinnasu tun tuni.

Yau dai gashi Allah yayi an fara daukar matakin farko.

No comments:

Post a Comment