Wednesday, 1 November 2017

Shugaba Buhari ya rantsar da sabon sakataren gwamnati, jagorancin zaman majalisar koli

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sabon sakataren gwamnati Boss Mustafa sannan kuma an saka mishi sabon bajan tunawa da ranar sojoji ta kasa inda ya karfafawa sauran mutane da su saka irin wannan bajo, haka kuma shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Laraba.
No comments:

Post a Comment