Tuesday, 28 November 2017

Shugaba Buhari ya sauka lafiya a kasar Kwadebuwa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa kasar Kwadebuwa lafiya inda zai halarci taron gamayyar kungiyoyin kasashen Afrika dana turai, Shugaba me masaukin baki na kasar ta kwadebuwa, Alassane Ouattara ne ya tarbi shugaba Buhari.Haka kuma anga shugaba Buharin a filin jirgin sama tare da shugaban bankin cigaban nahiyar Afrika, Akinwunmi Adesina da kuma ministan harkokin cikin gida, Abdurrahman Dambazau da sauran manyan jami'an gwamnati.


No comments:

Post a Comment