Wednesday, 1 November 2017

Shugaba Buhari ya shiryawa 'yan majalisun tarayya liyafar cin abincin dare

Jiya da dare shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiryawa 'yan majalisun tarayya liyafar cin abincin dare, shuwagabannin majalisar, Bukola Saraki da Yakubu Dogara da wasu sauran sanatoci da 'yan majalisar wakilai sun halarta.

No comments:

Post a Comment