Tuesday, 7 November 2017

Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin badi ga 'yan majalisar tarayya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin kudin badi ga majalisun tarayya a yau talata 7 ga watan Nuwamba 2017, shugaban a cikin jawabin da yayi  ga 'yan majalisun ya bukaci hadin kansu wajan aiwatar da ayyukan gwamnati dan cigaban al'umma.Shugaban majalisar dattijai Bukola Saraki ya bayyana cewa wannan hadin kan da za'a samu tsakanin bangaren zartarwa da bangaren dokoki shi zaisa su amince da kasafin kudin na badi cikin hanzari.

No comments:

Post a Comment