Friday, 24 November 2017

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da gana da shuwagabannin Tijjaniyya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin wasu limaman addinin musulunci karkashin kungiyar darikar tijjaniyya, Sheikh Muhammad Kabir da sauran malaman sun gana da shugaba Buhati sannan suka dauki hotuna.
Shugaba Buhari ya yabawa 'yan datikar Tijjaniyya din akan yanda suke gudanar da ayyukansu cikin bin doka da oda ba tare da tayar da hankaliba, haka kuma ya rokesu da dukkan sauran bangarorin addini kan su rika yiwa musamman matasa wa'azi akan kauracewa cin hanci da rashawa da kuma cusa musu kyawawan dabi'u.No comments:

Post a Comment