Thursday, 16 November 2017

Shugaban Buhari ya halarci gurin kaddamar da wani littafi a fadarshi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci gurin taron kaddamar da wani littafi me taken" Kawo cigaba me dorewa"  wanda bangaren kula da harkar watsa labarai na gidan gwamnatin tarayyar ya wallafa a yau.Tare da shugaba Buharin a gurin kaddamar da littafin akwai jigo a jam'iyyar APC Bola Ahamad Tinubu da shugaban jam'iyyar na kasa John Oyegun da mataimakin shugaban kasar Farfesa Yemi Osinbajo da sauran manyan baki.
No comments:

Post a Comment