Wednesday, 15 November 2017

Shugaban kasa M. Buhari sanye da kayan Inya murai a gurin taron maraba da zuwa da aka shirya mai a jihar Ebonyi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan sanye da kayan Inyamurai, jiya Talata a jihar Ebonyi inda yakai ziyarar aiki, anan shugaban kasar ya shiga wani filin wasane da aka shirya mai taron maraba da zuwa jihar.


No comments:

Post a Comment