Monday, 20 November 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bude taron alkalai na kasa:Ya gana da shugaban bankin cigaban Afrika

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bude taron alkalai na kasa na wannan shekarar ayau, da yake jawabi wajan bude taron shugaban ya bayyana cewa suna bin duk wata doka ta tsarin mulki dan ganin sun mutunta bangaren shari'a kuma suma suna bukatar hadin kan bangaren shari'ar wajan ganin an kwar da ayyukan rashawa da cin hanci.Haka kuma a yaudin dai shugaba Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban kungiyar masu harkokin jiragen sama na kasa da kasa kyma shugaban bankin cigabana nahiyar Afrika watau Olumuyiwa Banerd, tare da shugaba Buharin ministan harkokin jiragen sama na kasane watau Hadi Sirika suka amshi bakon.
No comments:

Post a Comment