Saturday, 25 November 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ganawar sirri da Sarkin Kano

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ganawar sirri da sarkin Kano Muhammad Sanusi na II da tawagarshi jiya a fadar shugaban kasar dake Abuja, rahotanni dai sun bayyana cewa ganawar ta siriice saboda haka babu tabbacin akan me suka tattauna.

Sa'adatu Baba Ahmad ce ta ruwaito wannan labari tare da wallafa wadannan hotuna.
No comments:

Post a Comment