Monday, 6 November 2017

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku yau Litinin a fadarshi dake Abuja, sun tattauna batutuwan cigaban kasa.

No comments:

Post a Comment