Tuesday, 7 November 2017

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin sakataren cocin Anglican a fadarshi

Sakataren cocin Anglican, Josiah Atkins Idowu-fearon ya kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari Ziyara a fadarshi dake Abuja a yammacin jiya Litinin, anga shugaba Buhari cikin annashuwa kuma yayi shar gwanin birgewa.Muna mishi fatan Allah ya kara lafiya da nisan kwana.


No comments:

Post a Comment