Friday, 24 November 2017

Shugaban sojoji, Janaral Tukur Yusuf Buratai ya cika shekaru 57 a Duniya

Shugaban sojojin Najeriya, Janaral Tukur Yusuf Buratai ya cika shekaru 57 a Duniya,a irin wannan ranace, 24 ga watan nuwamba na shekarar 1960 aka haifeshi, Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment