Wednesday, 29 November 2017

Shugabannin Izala, Sheikh Bala Lau da Sheikh Kabir Gombe a Kasar Landan

Shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau da sakataren kungiyar Sheikh Kabir Gombe kenan a kasar Landan bayan da suka kammala wa'azi akan Aure, muna musu fatan Allah yasa su gama abinda suke lafiya su dawo lafiya.No comments:

Post a Comment