Thursday, 30 November 2017

Shuwagabannin Izala kenan a lokacin da suka kaiwa gidan rediyon dacibele a kasar Jamus ziyara

Shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da Sakataren kungiya Sheikh Kabir Gombe kenan a Yau Alhamis lokacin da suka kaiwa sashen Hausa na gidan rediyon Docibele ziyara acan kasar Jamus.


A wannan hoton dai malamanne tare da ma'aikatan gidan rediyon.

No comments:

Post a Comment