Tuesday, 7 November 2017

Gidauniyar Dangote ta tallafawa 'yan kasuwan Kano da ibtila'in gobara ya fada musu a kwanakin baya da naira miliyan dari biyar


Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje lokacin da yake karbar cek din gudunmuwar naira miliyan 500 daga gidauniyar Aliko Dangote don tallafawa wadanda suka tafka asara a gobarar da aka yi a kasuwannin jihar Kano a watannin baya.Hoto daga DG Media.

No comments:

Post a Comment