Saturday, 25 November 2017

Tsohon jarumin fim din Hausa Jamilu Ibrahim na murnar cika shekaru 5 da yin aure

Tsohon tauraron fina-finan Hausa Jamilu Ibrahim wanda akewa lakabi da Home Alone kenan a wannan hoton tare da iyalanshi, yana murnar cika shekaru biyar da yin aure, muna tayashi murna da fatan Alllah yawa zuri'a Albarka.

Nasan yara ba lallai bane su sanshi.
No comments:

Post a Comment