Monday, 20 November 2017

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alex Ekwueme ya mutu

Image may contain: 1 person, sitting, hat and indoor
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alex Ekwueme ya mutu a daren jiha Lahadi a wani asibitin kasar Ingila, a wata sanarwa da iyalanshi suka fitar sun bayyana cewa ya mutu jiya da misalin karfe goma na dare a asibitin kasar Ingilar.

Ekwueme ya fara rashin lafiya anan gida Najeriya inda daga baya aka fitar dashi zuwa Ingila, Ashe ajalin a can yake.

No comments:

Post a Comment