Sunday, 26 November 2017

Ummi Zeezee ta yiwa Atiku Abubakar barka da dawowa jam'iyyar PDP

Tsohuwar tauraruwar finafinan Hausa, Ummi Zeezee ta yiwa tsohon mataimakin shugaban kasa, Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar barka da dawowa jam'iyyar PDP, a cikin wani sako data wallafa a dandalinta na sada zumunta Ummi ta fada cewa:


"Alhamdulillahi boss din mu wazirin Adamawa ya dawo PDP...Allah yasa an dawo a sa'a, Amin....(muma cikin)Jam'iyyar PDP har abada, ina tayaka murnar zagayowar ranar haihuwarka".


No comments:

Post a Comment