Friday, 10 November 2017

Uwargidan shugaban kasa A'isha Buhari ta jewa tsohon gwamnan jihar Gombe, Goje ta'aziyyar rasuwar matarshi

A yau Juma'ane uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari takai ziyarar ta'aziyya gidan tsohon gwamnan jiyar Gombe, Sanata Danjuma Goje bisa rasuwar matarshi marigayiya Hajiya Yelwa, a jiyane dai akayi jana'izar Hajiya Yelwa a garin Gombe.
Muna fatan Allah ya jikanta yasa ta huta, idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da Imani.No comments:

Post a Comment