Thursday, 30 November 2017

"Wa zata ban aron saurayainta na dan wani lokaci?">>Rahama Sadau

Fitacciyar, korarriyar Jarumar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta roki 'yan mata akan wa zata bata aron saurayinta na dan lokaci dan tayi muranar zagayowar ranar haihuwarta, Rahamar dai ta bayyana cewa watan Disamba me kamawane zatyi bikin wannan rana.

Wasu su da sukayi sharhi akan wannan batu sun bayyana cewa ai duk wadda ta sake ta arawa jarumar saurayin nata, to ya tafi kenan, bazai dawoba.
Rahama dai taje kasar Cyprus inda rahotanni suka bayyana cewa zatayi watanni uku acan kamin da dawo.

Amma yanzu haka tana kasar Turkiyya.
Muna mata fatan Alheri, Da kuma Allah yasa ta gama abinda taje yi lafiya ta dawo lafiya.

No comments:

Post a Comment