Saturday, 18 November 2017

Wai duk abinda Namiji zai iya mace ma zata iya: Kalli yanda wannan matar take wa maza aski

Kamar yanda shahararriyar maganar nan ta turawa ke cewa wai duk abinda namiji zai iyayi mace ma zata iya yinshi, wannan matar da alama ta yarda da hakan dan kuwa gata tana yiwa maza Aski, sana'ar da mazane aka sansu da ita.
Shin ko zaka bata kanka tama aski?

No comments:

Post a Comment