Sunday, 19 November 2017

Wake son kare na in bashi>>Tijjani Asase

Tauraron fina-finan Hausa Tijjani Asase kenan rike da wannan karen nashi, yake tambayar wake so?, ba kowa bane keda ra'ayin ajiye dabbobi irin su kare ko mage a gida ba, yawanci wadanda sukayi magana sunce basa so.


Amma ida da me so sai yaje ya sameshi.

No comments:

Post a Comment