Wednesday, 29 November 2017

"Wannan kauyancine">>Wasu suka gayawa Adam A Zango bayan da ya nuna damman kudinshi a wannan hoton

A jiyane tauraron fina-finan Hausa, kuma mawaki, Adam A. Zango ya saka wani hoto a dandalinshi na sada zumunta da muhawara wanda ya nuna damman kudinshi dake ajiye, can gefenshi akan gado.

Mutane da dama sunyi sharhi akan wannan hoto yayin da wasu suka yabeshi, wasu kuwa suna ganin hakan bai dace ba.

Wasu dai sunce wannan kauyancine, ga wasu daga cikin ra'ayoyin da mutane suka bayyana akan wannan hoton:

No comments:

Post a Comment