Sunday, 26 November 2017

"Wannan na masoyana ne">>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da yayi dan karen kyau, ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta inda yace ya daukeshine musamman saboda masoyanshi, muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment