Thursday, 2 November 2017

"Waya itace babbar abokiyar mutum">>Haj. Hadiza Idris

Me baiwa gwamnan jihar Kaduna Shawara akan kirkire-kirkiren Zamani Hajiya Halima Idris kenan a gurin wani taro inda take amfani da wayarta, ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda tace wayar hannu itace babbar abokiyar mutum ta kusa wadda idan kana tare da ita ranka bazai taba baciba.Shin kana da aboki na kut da kut da yafi wayarka kusa da kai?

No comments:

Post a Comment