Sunday, 26 November 2017

Ya shiga makarantar horar da sojoji:Saura sati daya ya zama cikakken soja, ya rasu

Wannan matashin me suna Musa Muhammad Yakubu ya shiga makarantar horar da sojoji inda saura sati daya ya gama atisaye, ya zama cikakken soja, ashe Allah ya kaddara bazai zama ba, sai Ajali ya riskeshi.

Muna fatan Allah ya jikanshi ya kuma gafarta mai, yakai rahama kabarinshi da sauran musulmai baki daya.

No comments:

Post a Comment