Sunday, 5 November 2017

'Ya 'yan Muhammad Indimi a Uyo Jiya inda aka karramashi

'Yayan Muhammad Indimi ciki harda diyar shugaban kasa Zahara Buhari da mijinta Muhammad Indimi a Uyo jihar Akwa-Ibom jiya inda aka karrama Indimin da digirin girmamawa na dacta akan kasuwanci, daya daga cikin 'ya 'yan nashi tayi irin zaman manya.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment