Wednesday, 1 November 2017

Yanda Maryam Booth ta rika ba mutanen da suka taru wajan shagalin ranar haihuwarta kek a baki

A makon daya gabatane fitacciyar jarumar finafinan Hausa Maryam Booth(Dijan Gala) tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, ta shiryawa  'yan uwa da abokan arziki dan kwaryar-kwaryar liyafa inda aka taru aka tayata murna, a gurin shagalin Maryam ta rika daukar kek tana baiwa mutane a baki, Kamar yanda ake iya gani a wannan hoton.

Mutanen dake guein da suka ga Maryam din tana bayar da kek din a baki, wasu sun rika fadin "Nima a bani".
No comments:

Post a Comment