Friday, 24 November 2017

'Yar kasar Jamus data koyi yaren Hausa

Wannan wata matace 'yar kasar Jamus da ta koyi yaren Hausa kuma tazo Najeriya dan taga Hausawa da irin yanda suke gudanar da rayuwarsu ta yau da kullun, bayan zuwanta Najeriya ta shiga jami'ar Bayero dake kano.

Gidan talabijin na Arewa 24 yayi hira da ita inda tayi magana da Hausa kuma dayake karantarta tayi kusan tana fadin kowace kalma daidai, saidai ace yanayin karin harshenta da kaji kasan ba asalin bahaushiya bace.

Wannan bidiyon wani dandanone daga hirar da akayi da ita a Arewa24.

No comments:

Post a Comment