Wednesday, 22 November 2017

Yarinya rike da kyamara

Wannan wata yarinyace a jihar Bauchi take rike da Kyamarar daukar hoto a gidan talabijin na jihar, lokacin da ake gabatar da shirin labaran Duniya, hoton yarinyar ya kayatar sosai.

Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya albarkaceta da sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment