Friday, 3 November 2017

Yaro dan Albarka

Wannan hoton wani yaro ne dake da ban sha'awa da birgewa, yaron yana rike da Alkalami da Allo, alamar yana koyon yin rubune, muna fatan Allah ya albarkaci rayuwarshi da ta sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment