Friday, 24 November 2017

"Zan cigaba da zama mijin Hajiya a gurinki har abada">>Abdulmumini Jirbril ya gayawa matarshi

Dan majalisar wakilai da aka dakatar me wakiltar kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril kenan yake sumbatar hannun matarshi, Maryam, a wannan hoton inda take tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Jibril yace ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki kuma zan cigaba da zama mijin hajiya a gurinki na har abada.

Muma muna tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment