Sunday, 10 December 2017

Abdul M. Sharif na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fina-finan Hausa, Abdul M. Sharif na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment