Monday, 4 December 2017

Adam A. Zango a cikin jirgin sama

Tauraron fina-finan Hausa kuma Mawaki, Adam A. Zango kenan a cikin jirgin sama, jarumin yakai ziyara kasar Kamaru inda mutane dubu goma suka taru dan kallonshi, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment