Wednesday, 13 December 2017

Adam A. Zango lokacin da yake nishadantar da masoyanshi a garin Kano

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan shekaran jiya a garin Kano, inda ya shiyawa wasu masoyanshi liyafa ta musamman sannan kuma ya bayar da kyautuka ga wadanda suka lashe gasar da ya saka ta sabon fim dinshi na Gwaska.
Hotunan nasu sun kayatar.


No comments:

Post a Comment