Sunday, 3 December 2017

Adam A. Zango lokacin yana Yaro

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi daya dauka lokaci me tsawo daya wuce, yace lokacin yana yarone, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment