Tuesday, 26 December 2017

Adam A. Zango, Sarkin Nanaye

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi sanye da wata riga ta musamman da akamai rubutun "Sarkin Nanaye" a jiki, tun da jimawane Adamun ya bayyana kanshi da cewa shine sarkin Nanaye.No comments:

Post a Comment