Sunday, 24 December 2017

Adam A. Zango tare da abokan aikinshi a gurin wani biki

hoton Amina soyayya da shakuwa da Adam A. Zango daga shafin hutudole.com
Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, Amina soyayya da Shakuwa, mawaki Nura M. Inuwa da sauran abokan aikinsu a wadannan hotunan  inda suka halarci gurin wani taro da wasu dalibai da suka kammala makaranta suka gayyacesu.Sun dauki kayatattun hotuna a gurin.
hoton Adam A. Zango daga shafin hutudole.com

hoton Adam A. Zango daga shafin hutudole.com


hoton Adam A.Zango daga shafin hutudoke.com

hoton Adam A. Zango daga shafin hutudole.com

No comments:

Post a Comment