Friday, 22 December 2017

Adam A. Zango ya hadu da wata tshohuwa data dade tana fatan haduwa dashi

Wata tsohuwa masoyiyar Adam A. Zango kenan da tayi ta shiga sako da lungu tana fatan haduwa dashi, shekaran jiya Allah yayi taga Adamun da idanunta har suka dauki hoto, tayi farinciki sosai kuma tamai addu'ar fatan Alheri.Lallai Adamun ashe dai soyayyar ba matasa kawai ba hadda tsoffi, to muna fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment