Wednesday, 27 December 2017

Adam A. Zango ya shiryawa 'yan uwanshi liyafar cin abinci

 Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango  kenan tare da wasu 'yan uwanshi lokacin wata liyafar cin abincin dare daya shirya musu, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment