Wednesday, 20 December 2017

Ado Gwanja zai angwancene?

Anga wadannan hotunan na shahararren mawakin mata, Ado Isah Gwanja tare da wata budurwa, yanayin daukar hoton akwai alamar soyayya tattare dashi kuma wasu sun rika fadin saima ranar Wanda hakan yake alamta cewa watakila Adon zaiyi aurene.Shidai bai bayyana hakan da kanshiba, amma koma dai menene lokaci be bar komai ba.

No comments:

Post a Comment