Monday, 11 December 2017

Ahmad Indimi na murnar zagayowar ranar haihuwarshi: Matarshi Zahara Buhari ta tayashi murna

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ta taya mijinta, Ahmad Indimi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, zahara ta rubuta sako kamar haka" Ina taya wannan kyakkyawan dogon mutumin nawa murnar zagayowar ranar haihuwarshi".Muma muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.No comments:

Post a Comment