Tuesday, 19 December 2017

A'isha Tsamiya 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wannan hoton data sha kwalliyar zamani da kaya masu kyau, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment