Wednesday, 13 December 2017

Al-amin Buharine ya mamaye shafin farko na mujallar fim ta wannan watan

A satin daya gabatane mukaji labarin sace tauraron fina-finan Hausa, Al-amin Buhari da masu garkuwa da mutane sukayi, wanda har saida aka biya waau makudan kudade kamin suka sakoshi, wannanne babban dalilin dayasa ya mamaye shafin farko na mujallar Fim ta wannan watan,.Kuma kamar yanda ake iya gani, mujallar tazo da labarin yanda abin ya auku:

Wasu karin labaran dake mujallar tazo dasu a wannan watan sun hada da.

1. Yadda Aka Sace Ni: Artabun Al-Amin Buhari Da Barayi Masu Garkuwa Da Mutane
* Nawa aka biya su, su ka sako shi?

2. Ko Yanzu Miji Ya Fito, Na Shirya - Rasheeda Adamu

3. MOPPAN Ta Daura Sabon Yaki Da Rahama Sadau!
4. Shirmen Finafinai Irin Na Ali Nuhu Ne Su Ka Kashe Kasuwar Finafinan Hausa - Umar UK

5. Auren Sadiya Adam Ya Zo

6. Cewar Adam A. Zango: Masifar da Ke cikin Kannywood Ta Wuce Misali!

7. Gasar Hikaya Ta: BBC Hausa Ta Karrama Gwarzuwar Marubuciya Maimuna Beli


No comments:

Post a Comment