Thursday, 28 December 2017

Ali Artwork tare da Sanata Muhammad Kazaure


Sanannen me wasan barkwancinnan, Ali Artwork kenan tare da Sanata Muhammad Kazaure a wadannan hotunan nasu da suka kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment