Sunday, 31 December 2017

Ali Jita na murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isah Jita kenan yake murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi, A'isha, Muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment