Saturday, 9 December 2017

Allah sarki Duniya: Kalli Maryam Indomie

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomie kenan a wannan hoton nata da ta saka dandalinta na sada zumunta da muhawara, wasu dai sunce wannan hoton nata ya nuna jikinta da yawa, baikamata ta nunawa Duniya shiba.


No comments:

Post a Comment