Saturday, 16 December 2017

"Allah yasa gobe tafi yau">>Inji Adamu Zango dan kwalisa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton inda ya dauki hoton cikin wani dankareren gida yana Dab, Adamun dai ya bayyana cewa Allah yasa gobe tafi yau.Mutane sun rika tambayar shin wannan gidan kodai na Adam dinnne? Amma shidai be bayyana hakan ba da kanshi, wasu abokan aikinshi irin su mawaki Ymar M. Sharif sun dauki hoto tare dashi a cikin wannan gidan.
Koma dai mene, lokaci zai bayyana shi.


No comments:

Post a Comment