Friday, 15 December 2017

"Allah zai tsayar daku ya muku hisabi akan mulkinki">>Sakon Sheikh Dr. Ahmad B.U.K ga shuwagabanni

Shugaban Kasa Ya Sani, Shugaban Majalisar Dattawa Ya Sani, Shugaban Majalisar Tarayya Ya Sani, Gwamnoni Su Sani, Wallahi Allah Zai Tsayar Da Su Ya Yi Musu Hisabi Kan Wannan Wahalhalu Da Ake Ciki Na Ba Gaira Ba Dalili, Cewar Sheikh Dr. Ahmad BUK.
rariya.

No comments:

Post a Comment